1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Denmak na yin zabe kan shiga EU

Abdourahamane Hassane
May 31, 2022

Al'ummar kasar Denmark na kada kuri'a a zaben raba gardama kan shigarta cikin manufofin tsaro na tarayyar Turai, hakan kuwa ya biyo bayan mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine.

https://p.dw.com/p/4C6C6
Dänemark Wahlen Wahl Regierung Kopenhagen Lars Loekke Rasmussen
Hoto: dapd

A tsawon shekaru 30 Denmak  ta kasance a gefe da Turai ba tare da shiga cikin harkokin kungiyar ba Denmak  memba a kungiyar ta tarrayar Turai  tun a shekara ta  1972, it ace kasa ta farko da ta janye  ta hanyar ƙin amincewa da yarjejeniyar Maastrich a shekara ta 1992. Sau biyu  kasar tana shirya yin kuri'ar raba gardama kan shiga kungiyar ta EU a shekara ta 2000 da kuma 2015 amma jama'ar kasar suka yi watsi da bukatar.