1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ana Allah tsine ga yunkurin juyin mulkin Nijar

Abdourahamane Hassane MAB
July 26, 2023

Nasser Ouattara ya yi bayani kan yunkurin juyin mulkin NIjar, wanda kungiyoyin ECOWAS da AU da EU sun yi tir da aikata shi, bayan da aka ci gaba da tsare Shugaba Mohamed Bazoum sakamakon kasa cimma matsaya da masu sulhu.

https://p.dw.com/p/4UQvu