SiyasaAn kira sabon zabe a Isra'ila bayan gaza kafa gwamnatiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal05/30/2019May 30, 2019Firaminista Benjamin Netanyahu na Isra'ila ya fuskanci kalubale wajen kulla kawancen da zai ba shi damar kafa sabuwar gwamnati, lamarin da ya shi kira da a gudanar da sabon zaben 'yan majalisa.https://p.dw.com/p/3JVSdTalla