1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

An karrama jajirtattun matan Kamaru a Berlin

Abdulkarim Muhammad Abdulkarim M. Ahiwa
December 1, 2023

Gidauniyar Jamus mai kokarin tabbatar da zaman lafiya a Afirka, ta karrama wasu mata uku da suka yi fice wajen kare hakkin mata a Kamaru da lambar yabo ta bana. Matan sun yi suna a bangaren raya dimukuradiyya da al'adu da kimiyya gami da kare hakkin dan Adam.

https://p.dw.com/p/4Zgkv