1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An bude taron neman agajin kudin sake gina Yemen

Gazali Abdou Tasawa
June 3, 2020

Kasar Saudiyya a bisa hadin gwiwar MDD ta bude taron kafa gidauniyar neman tallafin kudin sake gina kasar Yemen wacce yaki da kuma cututtuka suka daidaita. Taron na samun halartar kasashe 66 da kungiyoyi sama da 125.

https://p.dw.com/p/3dCw3