1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin sabon mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima

Ramatu Garba Baba
June 5, 2023

Takaitaccen tarihin sabon mataimakin shugaban kasar Najeriya Kashim Shettima, daga bakin Dakta Lawal Ja'afar Tahir na Sashen koyar da Tarihi a Jami'ar Jihar Yobe da ke Damaturu.

https://p.dw.com/p/4SBKO