1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku: Rigakafin cutar coriona cikin shekara guda

January 4, 2021

https://p.dw.com/p/3nUhB

A cikin shirin za ku cikakken bayani yadda aka yi aka samu allurar rigakafin cutar corona a kasa da shekara guda, alhalin irin wannan aikin galibi na daukar lokaci mai tsawo.