1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku: Sauke sarkin Kano

Ramatu Garba Baba LMJ
March 23, 2020

Ko kun san irin tasirin da sauke tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu da gwamnatin jihar Kano ta yi, zai haifar ga masarautar Kano da ma hanyar da za a iya farfado da martabar masarautar? Ku biyo mu cikin shirin mu na Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3ZuXM