1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku 14.11.2022

Suleiman Babayo m. Ahiwa
November 14, 2022

Shirin na dauke da tarihin marigayi Sarkin Musulmai Sultan Abubakar na 3 wanda wasu ke cewa Garba na 3. Farfesa Mohammad Tukur Usman, na jam'iar Usman Dan-Fodio ya yi karin haske.

https://p.dw.com/p/4JVXN