GAT
July 15, 2019Talla
Bayan zaben Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou a matsayin sabon shugaban kungiyar ECOWAS/CEDEAO, mai saurare na son sanin yaya ake zaben shugaban kungiyar a tsakanin shugabannin kasashen na CEDEAO.
Sannan wadanne kalubalai ne za a iya cewa na a gaban sabon shugaban na ECOWAS da aka zaba, kana wadanne shugabannin suka taba rike wannan mukami a baya.