1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Amsoshin Takardunku

Suleiman Babayo LMJ
May 3, 2021

Bayan kisan tsohon shugaba kasar Chadi Idriss Déby Itno an nada magajinsa da zai jagoranci gwamnatin wucin gadi, wanda kuma ke zaman da a gare shi. Shin wanene sabon shugaban kasar Chadi da ya gaji marigayi Idriss Déby Itno? Shirin Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3ssQH