Salon rayuwaAmsoshi: Amfanin cin tafarnuwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaZulaiha Abubakar MNA03/09/2020March 9, 2020Likitoci da masana kiwon sun ce wasu sinadarai da ke cikin tafarnuwa na taimakawa wajen narkar da kitse da ke cikin jini ta yadda kitse ba zai wa dan Adam illa ba. Yana kuma sa jinin ya gudana ko ina da ina a cikin dan Adam mai cin tafarnuwa.https://p.dw.com/p/3Z57hTalla