AMA
November 15, 2019Talla
Dr. Maryam Abubakar kwararriyar likita ce a Najeriya da ta bayyana muhimman hanyoyin da suka dace mata su bi su don amfani da wadannan sanadarai da ke tattare da hadura, musamman ma idan aka yi la'akari da yadda wasu lokuttan matan ke cusa ababen da basa da tabbas kan yadda aka sarrafa su a cikin jikinsu. Ku saurari shirin na Lafiya Jari don jin karin bayani da ma wasu muryoyi da dama da ke karin haske kan wannan batu na amfani da sabulai da sauran kayan kanshi da mata ke yi a gabansu.