1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Al'ummar Gaza na fama da koma bayan tattalin arziki

Suleiman Babayo/PAWJune 2, 2015

Ministan harkokin wajen Jamus Frank-Walter Steinmeier, ya tabbatar da wannan labarin inda ya ce kudin tallafi na taka rawar gaske wajen tallafawa al'ummar.

https://p.dw.com/p/1FanP