Sarkin Lafia ya rasu a Abuja
January 10, 2019Talla
Mun samu labarin rasuwar Alhaji Isa Mustapha Agwai na daya sarkin Lafia a garin Abuja bayan yayi fama da jinya, mai shekaru 84 da haihuwa kafin rasuwar sa ya shafe shekaru 44 kan kujerar mulki.Al'umma daga sassan Najeriya na shiga garin a Lafia don nuna alhini game da rashin .An dai bayyana marigayin a matsayin mutumin kirki mai rikon amanar talakawa