1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Muhawara kan sanarwar murabus din Bouteflika

Gazali Abdou Tasawa
April 2, 2019

A Aljeriya, ana ci gaba da mayar da martani kan sanarwar da fadar gwamnatin kasar ta yi kan cewa, Shugaba Abdel Aziz Bouteflika zai yi murabus kafin ranar 28 ga watan Afrilu na wannan shekara.

https://p.dw.com/p/3G6Fy