1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Afirka ta Kudu ta karfafa yaki da sabon nau'in Covid-19

FAUZIYYAH DAUDADecember 10, 2021

Yayin da ake karfafa matakan yaki da Omicron wadda ke zama sabon nau'in cutar Covid-19 a Afirka ta Kudu, an zabi magajin garin mace bakar fata ta farko a birnin Johanneburg wadda kwararriyar likita.

https://p.dw.com/p/445rN