1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Afghanistan ta yi sabon shugaba

Suleiman BabayoSeptember 22, 2014

Bayan kwashe tsahon lokaci ana tataburza, a yanzu haka an kafa gwamnatin hadaka a Afghanistan inda Ashraf Ghani zai zamo shugaban kasa, yayin da abokin hamayyarsa Abdulla Abdullah zai kasance shugaban gwamnati.

https://p.dw.com/p/1DH0r