1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: Rayuwar zaman aure a Nijar

March 21, 2022

Tsakanin matan aure da 'yan mata dai matsalar da ke saurin kunno kai ita ce idan har matar aure ta gane mijinta na da budurwa, to an soma tashin hankali ke'nan a cikin gidan auren.

https://p.dw.com/p/48nLm
Niger Wahlen 2020 Wahllokal
Hoto: Marou Issa Madougou/DW

A Niger duk da cewar addinin Musulumci na da karfi kuma ya ba wa maza damar auren mace fiye da daya wannan ba ya hana mata shiga cikin wani yanayi idan har sun gane mazajensu na hira. Shirin da Abu Namu ya tattauna wannan batu. Daga kasa za a iya sauraran sauti.