1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: Mata masu shan kiba a Nijar

June 14, 2021

A birnin Dosso da ke Jamhuriyar Nijar, ana samun mata da ke shan kiba, sai dai a baya-bayan nan wannan al'ada ta fara sanyi. Ko mai janyo raguwar al'adar?

https://p.dw.com/p/3usdc