1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu 26.06.2023

June 26, 2023

Shirin wannan lokaci ya yi nazari ne a kan muhimmancin zuwa ganin likita cikin lokacin da ya dace ga matan da ke dauke da juna biyu, domin kauce wa matsalolin da ake samu da galibi ke haddasa asarar uwa da jaririnta.

https://p.dw.com/p/4T4rV