1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Rikice-rikiceNijar

Abu Namu: 06.09.2023

September 11, 2023

A duk lokacin da wata matsala ta faru a cikin kasa kamar a baya-baya nan da Jamhuriyar Nijar ta fuskanci juyin mulkin soja, mata kan fada cikin matsaloli a lokutan da kayayyakin amfanin yau da kulum suka yi tashin gauron zabi. Matan kan koka da yadda kudin cefane ke yi musu karanci, ganin yada maza ke kin kara kudi a lokacin matsala. Shirin Abu Namu na wannan lokaci ya yi nazari a kai.

https://p.dw.com/p/4WCnk