Ƙasashen Rasha da China sun kawo tarnaƙi ga MDD
February 4, 2012Ƙudirin wanda ya goyi bayan buƙatar ƙungiyar ƙasahen laraba na samar da zaman lafiya a Siriyar, ya tanadi tilasawa shugaba Bashar Al Assad sauka daga mulki domin mayar da iko cikin hannun mataimakinsa.
ƙasashen china da rasha rasha wadanda basu goyi bayan kudirin ba sun yi gargadin cewa amincewa da shi zai haifar da wani mumanar saɓani da zai kai ga hadasa kicihi, sannan sun buƙaci da a dage kada ƙuria'a.A jawaban da wakilan kwamitin sulhu suka yi kai tsaye jakadin Faransa a Majalisar Ɗinkin Duniya Gerar Arnaud yayi tsokacin cewar.''ya ce waga rana , rana ce ta baƙin ciki da ɓacin rai; ya ce amma ba zamu tsaya nan ba sannan ba zamu bar Siriya ba cikin halin da take.
Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Yahouza Sadissou Madobi