Zazzaɓin cizon sauro 803/18/2010March 18, 2010Yaƙi da baƙin da ba a maraba da suhttps://p.dw.com/p/MWFkTallaA cikin shirin dai za mu yiwa iyalin Karime rakiya akan hanyar zuwa gida. Karime dai ta warke bayan ta gama shan magungunanta. Saboda haka ta koma makaranta.