Zazzaɓin cizon sauro 203/18/2010March 18, 2010Zazzaɓin cizon sauro 2: Jahilci da Ilimihttps://p.dw.com/p/MW4XTallaKarime na ɗokin kaiwa mahaifiyarta da kuma jaririn da aka haifa ziyara a asibiti. A gida tana tunanin cewa ta samu nasarar shawo kan iyayenta don su yi amfani da gidan sauro. Shin haka ne kuwa?