1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar dalibai ta jawo damuwa a Nijar

Mahaman Kanta
April 11, 2017

Al'amuran karatu sun shiga cikin wani mawuyacin yanayi a jami'ar a birnin Yamai inda aka rufe wuraren kwanan dalibai bayan da biyu daga cikinsu suka rasa rayuka a wata arangama da suka yi da jami'an tsaro.

https://p.dw.com/p/2b3lE