1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben 'yan majalisa a Guinea Bissau

Yusuf Bala Nayaya
March 9, 2019

A ranar Lahadi ake zaben 'yan majalisar dokoki a kasar Guinea Bissau inda jam'iyyu 21 za su fafata a neman kujeru 102. Zaben da aka dade ana dakon ganin an yi shi.

https://p.dw.com/p/3Eivn