SiyasaYaki da cin hanci ga 'yan sandan NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala AK02/20/2018February 20, 2018Duk da matakin sufeta janar na 'yan sandan Najeriya na soke wuraren binciken ababen hawa a manyan hanyoyin kasar, 'yan sandan sun ci gaba da tsayar da motoci suna karbar na goro.https://p.dw.com/p/2szDATalla