You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Zafin rana ya kai kololuwa a kasashen Turai
Faransa ta fuskanci zafin rana da ba ta taba ganin irinsa ba a tarihi sakamakon sauyin yanayi, kamar wasu kasashen Turai
Labarin Wasanni 18.07.2022
Akwai matsalolin kwallon kafa a Jamhuriyar Nijar sai yadda China ba za ta gaza karbar bakuncin gasar kasashen Asiya ba.
Spaniya da Faransa na fama da wutar daji
Tsatsanin zafi na kara ta'azzara a nahiyar Turai
Afirka a Jaridun Jamus: Turai na nuna sha'awar man Najeriya
Afirka a Jamridun Jamus: Najeriya na da ingantaccen tsari na tura mai mai tarin yawa da ke ba wa Turai sha'awa
EU: Kayayyaki sun yi tsada saboda yakin Ukraine
Mamayen Rasha a Ukraine ya haifar da tsadar rayuwa a kasashen Turai
EU ta kara wa Ukraine miliyoyin kudi
Tarayyar Turai ta sake mika wa Ukraine wasu kudade da take ganin za ta iya amfani da su wajen kyautata al'amura a kasar.
Darasin Rayuwa 08.07.2022
Shin kuna cikin masu sha'awar zuwa Turai ta barauniyar hanya? A cikin shirin na wannan makon, za ku ji zahirin irin yadda wannan tafiya mai cike da kasada take.
Matashin da ya koma Afirka daga Turai
Duk da cewa Abraham Djollo ba ya samun tallafi na gudanar da ayyukansa, matashin dan kasuwan na cike da fata na gari
Taron koli na kasashen G7
Shugabannin kungiyar kasashe masau arziki na G7 sun kammala taronsu a Jamus.
Kawo karshen motoci masu fitar da hayaki
Kawo karshen amfani da motoci masu fitar da hayaki
EU na taro kan kasar Ukraine
Akwai yiyuwar Kungiyar tarayyar Turai ta amince da bukatar kasar Ukraine ta zama mamba a cikin kungiyar mai mambobi 28.
EU ta shimfidawa TikTok wasu sabbin sharudda
EU tagindayawa TikTok wasu sabbin sharudda.
Ana fama da zafi mai tsanani a Turai
Kasashen nahiyar Turai sun shiga wani yanayi na zafi mai tsanani wanda ke jefa rayuwar jama'a cikin matsala.
Shirin Safe
Shirin Safe
Martabar Scholz ta dawo a idanun Ukraine
Duk da cewar ziyarar Olaf Scholz a birnin Kiev da nufin karfafa wa Ukraine gwiwa ta yi tasiri, wasu na ganin da saura.
Ukraine da Moldova sun kama hanyar shiga Tarayyar Turai
Kasashen Ukraine da Moldova sun zama 'yan takara na shiga kungiyar Tarayyar Turai.
Zama kan shigar Ukraine kungiyar EU
EU za ta yi zaman kammala nazarin shigar Ukraine kungiyar.
Jadawalin zaben 'yan Nijar mazauna ketare
Hukumar zabe mai zaman kanta a Nijar ta fitar da jadawalin aikin rijistar masu zabe na kasashen ketare.
Real Madrid ta lashe kofin zakarun Turai
Real Madrid ta kafa tarihin lashe gasar zakarun Turai har sau 14 a tarihin gasar kwallon kafa.
EU na son sai ta kara wa Rasha takunkumi
Bayan samun wani tsaiko, kasashen Tarayyar Turai sun sake wani taron neman tabbatar wa Rasha karin takunkumi.
Madrid ta lashe kofin zakarun Turai
Real Madrid ta sake lashe kofin zakarun Turai, bayan ta lallasa takwararta ta Liverpool da ci daya mai ban haushi.
Tunusiya:Ceto bakin haure a gabar teku
Laluben mutane da dama da suka bace, bayan da nutsewar wani kwale-kwale makare da bakin haure a Tunusiya.
Matsalar karancin abinci ta mamaye duniya
Bankin duniya za isamar da karin dkudi don amfani da su wajen rage radadin barazanar nan ta karancin abinci.
Tarayyar Turai ta dakatar da horon soja a Mali
Kungiyar Tarayyar Turai, ta nuna rashin jin dadinta da matakin Mali na ficewa daga kungiyar G5 Sahel.
Tarayyar Turai za ta cire wa Ukraine kudin fito
Kungiyar kasashen Tarayyar Turai za ta cire kudin fito kan kayayyaki daga UKraine.
Zaben Macron, sabon babi na hadin kan Turai
Zaben Macron sabon babi ga hadin kan Turai
Turai da Indiya za su inganta kasuwanci da tsaron yankunansu
Shugabar Hukumar tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta isa kasar Indiya a ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Indiya.
Neman madafun iko a fadar Elysée ta kasar Faransa
A ranar Lahadi 'yan kasar Faransa za su yanke hukunci tsakanin Shugaba Macron da babbar mai kalubalantarsa Le Pen.
Wani sabon nau'in cutar hanta na yaduwa a Turai
An fara gano sabon nau'in cutar ne a Birtaniya da wasu kasashe guda hudu na Turai da kuma yammacin Amirka.
Kawo karshen dogaron Turai kan makamashin Rasha
Kasashen Tarayyar Turai ke neman ficewa daga dogaro da makamashin Rasha sakamakon kutsen da kasar ta yi a kan Ukraine.
China za ta iya maye gurbin Rasha kan makamashi
Kasashen Tarayyar Turai na neman ficewa daga dogaro da makamashin Rasha sakamakon kutsen da kasar ta yi a kan Ukraine.
Shirin Yamma
Shirin na dauke da shirin kasashen Turai na sayen iskar gas daga Najeriya. Sai batun yajin aiki da malaman jamio'in Najeriya suka ce ba gudu ba ja da baya. A Nijar kuwa, an horas da matasa kan al'amuran siyasa da kishin kasa.
Samar da karin iskar gas daga Najeriya zuwa Turai
Turai ta bayyana bukatar kara yawan makamashin iskar gas da take saye daga Najeiya biyo bayan kutsen Rasha a Ukraine.
Ukraine ta zargi Rasha da aikata kisan kiyashi a Bucha
Kasashen duniya sun yi Allah wadai da kisan fararen hula a Butcha
Sabuwar dokar Vladimir Putin na cinikin gas
A wannan Juma'ar dokar da Shugaban Rasha Vladimir Putin ya sanyawa hannu kan cinakayyar iskar gas za ta fara aiki.
Rasha ta yi barazanar tsinke iskan gas ga Turai
Putin ya yi barazana ga abokanan cinikayar Rasha
Frashin danyen man fetiir ya tashi
Frashin danyen man fetiir ya tashi
Corona ta sake yaduwa a Turai
Fatali da dokokin corona ya kara janyo cutar a Turai
Wani kusan kungiyar anti-Balaka ya shiga hannun kotu
Jaridun Jamus a wannan mako sun mayar da hankali kan kama shugaban anti-Balaka da cutar Coronavirus.
Jiragen ruwan yaki na Rasha sun doshi zuwa Turai
Japan ta hango jiragen ruwa na yaki mallakin Rasha na dosawa zuwa Turai ta cikin teku.
An kori rasha daga majalisar Turai
An kori Rasha daga cikin membobinta majalisar Turai.
Ukraine: Ziyarar firaministoci daga Turai
Ziyarar firaministocin kasashen Poland da Jamhuriyar Czech da kuma Sloveniya zuwa birnin Kyiv fadar gwamnatin Ukraine.
Turai sun je nuna goyon bayansu ga Ukraine
Dakarun Rasha sun halaka fararen hula da dama a yunkurin su na dannawa Kyiv babban birnin kasar Ukiraine.
Gazprom na shigar da gas Turai
Har yanzu ana shigar da iskan gas daga Rasha zuwa Turai
Cinikin makamai ya ragu a duniya
Cinikin makamai ya karu a Turai
Ukraine: Turai ba za ta iya rayuwa babu gas daga Rasha ba
Dakatar da Turai amfani da iskar gas daga Rasha zai dauki dogon lokaci bai faru ba, inji shugaban gwamnatin Jamus
Faransa: Turai ta daina dogaro da makamashin Rasha
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bukaci Turai ta san yadda za ta rage dogaro kan iskar gas daga Rasha.
Ci gaban rikicin Rasha da Ukraine
Ga dukkan alamu, ba za a iya shawo kan rikici tsakanin kasashen Rasha da Ukraine da ke makwabtaka da juna nan kusa ba.
Turai za ta maye gurbin makamashin Rasha
Tarayyar Turai tana neman makamashin cikin gagawa da zai maye gurbin wanda take saya daga Rasha.
Shafin da ya wuce
Shafi 7 daga 36
Shafi na gaba