1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tattaunawar Gamayyar tattalin Arzƙin Yammacin Afirka akan matsalolin muhalli

June 22, 2011

Gamayyar tattalin arziƙin yammacin Afirka ta gudanar da shawarwari a wawware a biranen Abujan Najeriya da Yamai ta Nijer domin nazarin matsalolin muhalli da kuma ambaliyar ruwa a ƙasashen yankin

https://p.dw.com/p/11hq4
Ambaliyar ruwa a Najeriya shekara ta 2010Hoto: AP

A wani yunƙuri na shawo kan matsalolin da sauyin yanayi ke haifarwa a ƙasashen yammacin Afirka, musamman ma ambaliyar ruwan dake haddasa ɓarna da asarar rayuka da dukiyar jama'a a nahiyar Afirka, cibiyar kula da afkuwar bala'o'i ta Afirka a haɗin guiwa da gamayyar tattalin arziƙin ƙasashen yammacin Afirka, sun gudanar da taro domin duba yanayin samar da bayanai da zasu taimaka wajen shawo kan matsalar ambaliyar ruwa dake haddasa koma bayan tattalin arziƙi a ƙasashen Afirka ta yamman.

Mawallafi: Ahmad Tijani Lawal

Edita: Muhammaed Nasiru Awal