February 22, 2019
Talla
A masarauta Foumban busa kakaki da algaita a fada. Sannan Islama ta kasance addini da ya fi samun karbuwa tsakanin 'yaa asalin garin na Foumban. Sai dai a masarautar Foumban ana tube sarki na dan wani lokaci domin talakawa su tambay abin da ya yi na alhairi tare da bayyana masa kura-kuransa.