Al'aduShirin Taba Ka LasheTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduAbdullahi Tanko Bala LMJ09/08/2020September 8, 2020Shirin zai leka Tarayyar Najeriya, inda zai yi nazarin wani abu guda da ya hada manyan kabilun kasar wato Hausawa da Igbo da kuma Yarabawa, wannan abu kuwa shi ne: "Goro."https://p.dw.com/p/3iAPSTalla