Gidan adana kayan tarihin ayyukan masana´antu a birnin Essen
https://p.dw.com/p/MmEf
Talla
A bana birnin Essen dake yankin Ruhr na nan Jamus ya zama ɗaya daga cikin biranen Turai guda uku da aka ba su matsayin manyan biranen raya al'adu na shekarar 2010.