Ƙwallon ƙafa a matsayin hanyar kyautata zamantakewa
https://p.dw.com/p/OJYI
Talla
Ra'ayin masharhanta da masu sha'awar ƙwallon ƙafa a Jamus ya zo ɗaya cewa wannan wasan motsa jiki na taka muhimmiyar rawa wajen inganta zaman cuɗe-ni in cuɗe-ka tsakanin 'yan ƙasa da kuma baƙi dake wasan ƙwallon ƙafa