Taɓa Ka Lashe: 10.11.201011/11/2010November 11, 2010Taron masana tarihi a Najeriyahttps://p.dw.com/p/Q5zHTallaMasanan sun tattauna game da tarihi da al'adun gargajiya na al'ummomin Najeriya da sauran ƙasashen Afirka da ake wa riƙon sakainar kashi. Mahalarta taron sun yi kuma tsokaci game da rashin kyakyawan shugabanci a nahiyar ta Afirka.