Taɓa Ka Lashe: 09.06.201006/14/2010June 14, 2010Taron addu'o'i na mabiya addinai daban dabanhttps://p.dw.com/p/Nq5sTallaTun kimanin shekaru bakwai da suka wuce mabiya addinan Kirista da Musulunci da na Hindu ke haɗuwa kowane wata a birnin Berlin domin taron yin addu'o'in neman zaman lafiya a duniya.