SiyasaSojan Nijar sun halaka daruruwan 'yan Boko HaramTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari YB01/03/2019January 3, 2019A kokarin yakar 'yan ta'adda musamman ma mayakan Boko Haram a gabashin kasar Nijar iyaka da Najeriya, sojojin Nijar da suka kaddamar da wani farmaki sun yi nasara kan mayakan na Boko Haram tare da kwace kayayyakinsu.https://p.dw.com/p/3AyrcTalla