Siyasa da Al´umma 8
March 22, 2010Talla
Hanyoyin tallace tallace ta kafofin yaɗa labaru na da yawa. Ba ya ga ta telebijin, rediyo da ma internet, ana kakkafa allunan talla musamman a gefen hanya a manyan birane, wani lokacin ma har akan tufafi. Sai a biyo mu cikin shirin domin jin yadda ake irin waɗannan tallace tallacebn a Afirka Ta Kudu.