1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:20.09.2018

Zulaiha Abubakar
September 20, 2018

Za kuji cewar Kungiyar tarayyar Turai ta bayyana cewar ba za ta tura da masu sa ido a zaben shugaban kasar Kamaru da zai gudana a ranar 7 ga watan oktoba mai zuwa ba. Wannan dai shi ne karon farko da EU ta dauki wannan mataki.

https://p.dw.com/p/35Gh0