A cikin shirin akwai rahoto a kan gamayyar jam'iyyun adawan Nijar da suka caccaki mulkin Shugaba Issoufu da rahoto a kan yadda corona ke kara habbaka a Kamaru da rahoto a kan manhajar Jamus da ke gano coronavirus a jikin dan adam. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Duniya mai Yayi gami da Labaran Duniya.