1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 15.05.2017

Salissou Boukari
May 15, 2017

A cikin shirin za a ji cewa sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron bayan da ya nada sabon firaministansa, ya soma ziyararsa ta farko daga kasar Jamus, inda ya tattauna da Shugabar Gamnatin Jamus Angela Merkel.

https://p.dw.com/p/2d174