SiyasaShirin yamma na DW 16.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya02/16/2018February 16, 2018A cikin shirin za a ji kasar Habasha ta ayyana dokar tabaci, abin da ke zuwa kwana guda bayan da firaminista ya bayyana aniyar ajiye mukaminsa. Kungiyoyin farar hula sun yi gangami don wayar da kan jama’a kan zabe a Abuja Najeriya. https://p.dw.com/p/2spenTalla