SiyasaShirin Yamma na 04:10:2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba10/04/2017October 4, 2017A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta fito fili ta bayyana cewar ba za ta samu zarafin aiwatar da manyan ayyukan raya kasa da ta tanada a bana ba bisa dalilai na rashin kudi.https://p.dw.com/p/2lEAuTalla