SiyasaShirin yamma 30.01.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya01/30/2019January 30, 2019A cikin shirin za a ji gwamnatin kasar Italiya ta ce amfani da kudin CFA da wasu kasashen Afirka renon Faransa ke yi, wani babban kalubale ga tattalin arzikin Afirka. A Najeriya kuwa, a wannan Laraba aka sake dawo da tarin 'yan kasar daga Libiya. https://p.dw.com/p/3CTSlTalla