Cikin shirin, masana a Najeriya sun ce shaye-shaye ne tushren fitintinu da ake gani a kasar kuma dole a soma magance matsalar kafin a yi batun samun zaman lafiya. A Nijar, an samar da dokar da ke son lallai sai masu rike da mukamai sun baiyana kaddarorinsu.