SiyasaSaurari shirin yamma: 04.08.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda ZMA08/04/2020August 4, 2020Gawarwaki gomman mutane aka kai asibitoci, a yayin da daruruwan wasu suka jikkata biyo bayan fashewar wani abu mai karfi a kewayen tashar jiragen ruwa na Beirut, a cewar majiyar jami'an tsaron kasar Lebanon.https://p.dw.com/p/3gQ3zTalla