SiyasaShirin Yamma 03.07.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba07/03/2019July 3, 2019A cikin shirin za a ji bayan share tsawon kwanaki ana kace-nace kan shirin nan na RUGA a Najeriya wanda ya tanadi tsugunar da Fulani makiyaya a waje guda, gwamnatin kasar ta sanar da dakatar da shirin.https://p.dw.com/p/3LXcKTalla