1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 02.08.2017

Ramatu Garba Baba
August 2, 2017

Cikin shirn za a ji cewa kamfanonin kera motoci na nan Jamus sun amince za su inganta yanayin motoci miliyan biyar da sabuwar fasahar rage hayaki mai gurbata muhalli a manyan biranen kasar.

https://p.dw.com/p/2hb14