Ranar yaki da cutar HIV/Aids ko Sida shi ne jigon rahotannin, inda muka duba matakan kara wayar da kan jama'a. Akwai rahoto kan kammala taron matasan kasashen Afirka a Maiduguri na kandagarkin tsastsauran ra'ayi. Mun kuma leka kasar Nijar kan ciniki da Aljeriya.