SiyasaShirin Safe:26.09.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar09/26/2018September 26, 2018Za kuji cewar Shugaba Joseph Kabila na Jamhuriyar Dimokradiyyar Kwango ya bayyanawa taron Majalisar Dinkin Duniya aniyar sa ta ganin an gudanar da zaben shugabancin kasar a ranar 23 ga watan Disambar wannan shekara. https://p.dw.com/p/35VQZTalla